KannywoodVideo

Nakanyi Farin Ciki Idan Na Tuna Ina Da Yara

Jarumar Shirin Izzar So (Aisha Najamu,) Wacce Akafi Sani Ada Hajiya Nafisa Izza, Ta Bayyana Cewa Idan Ta Tuna Da Cewa Tayi Aure Sannan Tana Da Yara Kafin Shigarta Masana’antar Kannywood Takanji Dadi Sosai A Ranta.

Ga Hirar Da Akayi Da Ita Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!