Kannywood

Nakanji Bakin Ciki Idan Na Tuna Mutuwa

Nakanji Bakin Ciki Idan Na Tuna Wata Rana Zan Mutu Na Koma Ga Allah! Inji Maryam Yahaya,. Maryam Din Ta Bayyana Hakan Ne Cikin Wani Sabon Hira Da Akayi Da Ita A BBCHausa.

Shirin Maisuna Daga Bakin Mai Ita, Ta Bayyana Yadda Akayi Da Fara Harkar Fim Da Kuma Shekarar Da Ta Fara Yin Fim Sai Tarihin Rayuwar Jarumar, Abun Da Take So Da Kuma Abun Da Jarumar Bata So.

Kalla Cikakken Hirar Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!