Labarai
Naji Dadi Da Yan Nigeria Su Koma Gona
Naji Daɗin Yadda Naga Ƴan Najeriya Da Dama Sun Koma Gona Donin Samar Da Wadataccen Abinci Ga Ƙasa, Cewar Buhari
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana jindaɗinsa game da yadda ‘yan Najeriya suka duƙufa Noma, don samarwa ƙasa abinci a wannan shekara ta 2024.