Hotuna
Nafisat Abdullahi Wajen Aikin Ummarah A Kasa Mai Tsarki
Hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi A Kasa Mai Tsarki (Saudiyya) Wajen Gabatar Da Aikin Ummarah Na Bana, Jarumar Dai Ta Sami Damar Tafiya Aikin Ummarah Na Wannan Shekarar Da Muke Ciki 2022. Inda Kawai Ganin Jarumar Akayi A Kasa Mai Tsarki.
Kafin Tafiyarta Kasa Mai Tsarkin Dai, Jaruma Nafisa Tana Kasan Turawa Wanda Ake Tunamin London Ne Wajen Yawon Bude Ido, Kamar Yadda Jarumar Ta Saba Yi,
Muna Mata Fatan Allah Ya Karba Ibadu Kuma Ya Dawo Da Ita Gida Cikin Koshin Lafiya Amin Summa Amin. Mun Sami Daman Kawo Muku Wasu Daga Cikin Hotunan Da Jarumar Ta Wallafa A Shafukanta Na Sada Zumunta, Gasunan Kamar Haka.







