Labarai

Malamai Sunyi Kira A Gaggauta Kashe Wanda Ya Kashe Hanifa

Malamai Ma Sun Harsala. Inda Suke Kira Ga Mahukunta Su Gaggauta Kisa Ga Wannan Azzalumin Mutumin Daya Kashe Dalibarsa Hanifa Abubakar.

Mutumin Mai Suna Abdulmalik Mohammed. Yanzun Dai Yana Hannun Hukuma. Inda Yake Jiran Shari’a.

Wannan Lamari Dai Ya Daga Hankalin Jamma’a Sosai. Ga Yanda Malaman Suyi Zafafan Huduba Akan Wannan Lamari.

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!