Kannywood

Nafisa Ta Fito Taba Daso Hakuri, Matar Adam A Zango Ta Haihu

Jarumar Da Ta Fito Ta CaccaKi Dasu A Kan Rawar Tiktok Da Dason Keyi, Daga Karshe Dai Ta Fito Ta Bada Hakuri,  Jarumar Dai Mai Suna Nafisa Kwanakin Baya Tafito Ta Kaca Kaca Da Dason.

Inda Take Cewa Bai Kamata Dason Ta Fito Tsofai Tsofai Da Ita Tana Raye Raye Ba.. Bayan Hakan Ne Wasu Jaruman Su Fito Su Ma Ita Nafisan Caa.

Zakuji Cewa Matar Adam Zango Ta Haihu.

Dama Wasu Labaran Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button