Kannywood

Nafisa Ishak Wani Yayi Wuff Da Wacce Ta Zagi Daurawa

Wani Yayi WUFF! Da Wannan Yar Fim Din Da Kwanakin Baya Ta Zagi Daurawa, Nafisa Ishak. Kwanakin Baya Idan Baku Manta Ba Wata Daga Cikin Jaruman KannyWood, Ta Fito Tama Malam Ibrahim Daurawa Maganganun Rashin Kunya Masu Kama Da Zagi,

Tayi Hakan Ne Bayan Wani Gajeren Bidiyo Na Karatun Malamin Ya Bayyana. Inda Yake Magana Akan Menene Dadidin Duniya, Wanda A Cikin Maganar Tashi Yake Cewa. “Gaban Mace Yafi Ko Ina Muni A Jikinta

Wannan Maganar Ta Jawo Cece Ku Ce Da Dama. Musanman Ma Ga Wanda Basu Fahimci Inda Maganar Malamin Ta Dosa Ba. Ita Wannan Jarumar Ta Fito Ne A Matsayinta Na Mace Kan Cewa Zata Kare Martabarsu Ta Mata, Sai Dai Garin Kokarinta Nayin Hakan Sai Kuma Ta Wuce Makidi Da Rawa.

Inda Tayi Kalaman 6abatanci Ga Malamin. Yanzun Haka Jarumar Dai Ta Amarce, Muna Mata Fatan Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Daurewa Amin.

https://m.youtube.com/watch?v=GUfN2G3sQaQ

 

Back to top button
error: Content is protected !!