Kannywood

Nafisa Ishak Tana Shan Raddi Kan Zagin Daurawa

Wata Jaruma Mai Suna Nafisa Ishak, Tanata Shan Tofin Allah Tsine, Da Raddi Masu Zafi Daga Mutane, Bayan Ta Zazzagi Daurawa Akan Wani Karatunsa Da Yake Cewa “Gaban Mace Yafi Ko Ina Muni A Jikinta”

Wannan Maganar Ya Jawo Cece Ku Ce Da Dama. Inda Musanman Ma Mata Suka Dinga Fitowa Sunama Malam Ibrahim Daurawan Raddi, Ga Wanda Basu Saurari Cikakken Karatun Ba. Wasu Kuma Dasu Fahimta Sai Suke Ganin Babu Aibu A Maaganar Nashi.

Itadai Wannan Jarumar Ta Fito Ne Tayi Munanan Suka Ga Malaamin, Ma A Tsayin Cewa Tana So Ta Kwatarma Mata ‘Yancin Su, Sai Dai Ta Wuce Gona Da Iri Inda Tayi Wasu Maganganun Da Basu Dace Ba.

Sai Dai Harta Fara Maganar Ta Gama Bata Kama Suna Ba, Duk Da Cewa Kowa Ya Fahimci Inda Maganar Nata Ya Dosa, Da Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa Takeyi.

Tun Ba Yau Ba, Ita Wannan Jarumar Takan Fito Tayi Suka Kan Mutane, Inda Kwanakin Baya Ma Suka Kwashi Yan Kallo Da Mama Daso, Inda Ta Fito Tace Abubuwan Da Dason Takeyi A Shafukan Sada Zumunta Musanman Na Tiktok Bai Dace Ba.

Ganin Ita Ba Yarinya Bace,

A Wani Labarin Kuma, Ummi Rahab Na Bogi Ta Damfari Wani Bature.

Gadai Martanin Mutane Akanta

Back to top button
error: Content is protected !!