Kannywood

Nafisa Abdullahi Tayi Martani Mai Zafi Akan Bikin Nuhu Abdullahi

Jaruma Nafisa Abdullahi Tayi Martani Mai Zafi, Bayan Wata Tace Mata Ta Gano Dalilin Da Yasa Taki Zuwa, Bikin Nuhu Abdullahi Ba.

A Cikin Satin Nan Ne Jarumi Nuhu Abdullahi Ya Angonce Da Tsaleliyar Amaryarsa Jamila.

Musan Cewa Jaruman Nuhu Abdullahi Tare Da Nafisa Abdullahi Suma Taka Rawa Cikin Shirin LABARINA Inda Nuhu Abdullahi Ya Fito A Matsayin Mahmud Mai Soyayya Da Sumayyah, Ita Kuma Nafisa Abdullahi Tana Matsayin Sumayya,.

Inda Shi Mahmud Din Ya Yaudareta A Cikin Shirin.

Wata Mai Suna Hafsee Si Take Ce Mata “Yanzun Na Gano Dalilin Da Yasa Ki Gudu Cairo, Saboda Mahmood Ya YaudareKi Kuma Bazaki Iya Hakura Ba. Gashi Kuma Yazo Yayi Aure.

Ga Martanain Da Ta Bayar Kamar Haka.

“Sumayya Mahmood Ya Yaudara, Ni Kuma Nafisa Abdullahi Ce”

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button