Nafisa Abdullahi Ta Ba Wani Zazzafar Amsa

Nafisa Abdullahi Ta Ba Wani Zazzafar Amsa, Bayan Da Ya Tambayeta, Tana Da Ciki Ne?

 

Jarumar Dai Ta Daura Wasu Hotunanta Ne, Wanda Ta Dauka, A Wajen Shaqatawa A Kasar Egypt,

Yayin Da Wasu Ke Yabawa, Wani Shi Kuma Tambayar Nafisan Yayi “Shin Tana Da Ciki Ne?” Sai Nafisa Ta Bashi Amsar, Kamar Haka.

You might also like

Comments are closed.