Labarai
Nafi Karfin Soyayya Da Yaro Inji Rukayya Sani
Wata Matashiyar budurwa Mai Suna, Rukayya Shu’aibu Sani Ta Bayyana Dalilanta Da Susa Ba Zata Iya Soyayya Da Yaro Ba.
Inda Tace, Soyayya Da Yaro Akwai Ciwon Kai, Don Haka Ita Sai Dai Babban Kai. Ta Shaida Hakan Ne A Wani Hira Da Ayi Da Matashiyar A Gidan Radion FreeDom. Dake Jihar Kano.
Shin Me zaku Ce? Dangane Da Wannan Lamarin Na Bayanin Nata.