Kannywood

Nafeesat Abdullahi Ta Maida Murtani Akan Zargin Fada Da Rahama Sadau Akan Saurayi

Jaruma Nafeesat Abdullahi Ta Maida Martani Akan Wani Rubutu Da Wani Shafi Yayi Akanta. Da Zargin Fada Akan Saurari Da Takeyi Da Abokiyar Akanta Jaruma Rahama Sadau

Kalli Bidiyon Labarin Anan

Sai Dai Jarumar Nafeesat Abdullahi Ta Musanta Zargin Da Ake Mata. Ta Fito Cikin Shafinta Na Twitter Ta Wayarma Da Mutane Kai..

Ga Abin Da Takeyi Cewa

Da kuna bin yadda ya kamata wajen nemo labarai, Na tabbata da kun wuce matsayin da kuke yanzu!!!☕️ Barka da Jumma’ah 🌸 https://t.co/lZwn14KSln

— Nafisat Abdullahi (@NafisatOfficial) 22 February 2019

Inda Jarumar TaKara Da Cewa

😂 lmao toh ban sani ba dai… gani na yi kawai…ni so nake ma in tambaya 1: Chachan baki ne? Ko kuma Gishaa Gishaaa ne?🤷🏾‍♀️😆 https://t.co/KCPmS4G3rM

— Nafisat Abdullahi (@NafisatOfficial) February 22, 2019

Back to top button
error: Content is protected !!