Kannywood
Na Yafewa Duk Wanda Ya Cimin Mutunci
Jarumar Kannywood Aisha Humaira Ta fito Ta Bayyana Cewa Duk Wani Wanda Ya Zageta Ko Yaci Mutuncinta Sanadiyyar Zabe Ko Wani Dalili Na Daban Yanzun Ta Yafewa Kowa Da Kowa, Albarkacin Wata Mai Girma Watan Alfarma Watan Azumin Ramadana
Ga Bayanin Nata. Anan