Kannywood
Mutuwa Na Mana Dauki Dai-Dai, – Hadiza Gabon
Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta bayyana cewa Mutuwa na mana dauki daidai inda ta yi fatan cewa Allah yasa mu cika da kalmar Shahada.
Gabon ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda tace, Mutuwa na mana dauki daidai, ni ko kai na iya zama mutum na gaba da zata dauka. Ta kare da cewa Alah yasa mu cika da kalmar Shahada.
Daga: HutuDole.Com