E News
Mutumin Da Yaqi Siyar Da Kekensa 40 Milliyan Ya Bada Gidan Tarihi
TIRƘASHI: Mutumin Nan Da Yaƙi Yarda Ya Sayar Da Kekensa A Saudiya Kan Naira Miliyan 40, Yanzu Ya Bayar Da Keken A Garin Legas, Ga Gidan Tarihi Na Kasa Da Ke Cikin Garin Legas.
Yanzu Haka Dai Alhaji Ali Obobo Ya Fara Tattaki Daga Birnin Legas Inda Zai Tafi Birnin Maiduguri Jihar Barno A Kasa.
Keken Da Ya Hau Yaje Makkah Daga Jos, Yayi Umrah, Wani Balaraben Ƙasar Egypt Ya Saya Kimanin Kudin Nigeria Naira Miliyan 40 Amma Yaki Ya Saida Masa, Yanzu Haka Keken Na Gidan Tarihi A Birnin Legas, Yace Yayi Haka Ne Saboda Kishin Ƙasa.
Wanne Fata Za Kuyi Masa?