Kannywood

Mutane Sun Fara Martani Akan Maganar SarKin Waka

Barazana Ce Kawai Naziru SarKin Waka Yakeyi, Sai Ya Ba Baba Tambaya Billiyan Biyun Tukunna Kafin Mu Yarda Da Abin Da Yake Fada.

Martanin Wasu Bayan Alkawarin Zunzurutun Kudi Naira Milliyan Biyu Da Naziru SarKin Waka Yace Zai Ba Baba Tambaya Taja Jari.

Nazirun Ya Fito Yace Zai Bata Kudi Naira Billiyan Biyu Taja Jari Ta Hakura Da HarKar Fim.

Ga Martanin Da Mutane Keyi Bayan Alkawarin Na SarKin Waka.

 

Back to top button
error: Content is protected !!