Kannywood
Mutane Na Mana Kallon Yan Wuta – Hauwa Waraka
Mutane Da Dama Suna Mama Kallon Yan Wuta – Hauwa Waraka Ta Koka Kan Yadda Ake Yadda Ake Musu Kallon Mutanen Banza, Inda Ta Bayya Cewa Inda Makullen Aljanna A Hannun Wasu Yake To Da Bazasu Bude Mana Mu Shiga Ba.
Wani Sabon Hira Da Akayi Da Jarumar A Cikin Shirin Daga Bakin Mai Ita Na Shafin BBCHausa. Inda Akayiwa Jarumar Tambayoyi Kuma Ta Bada Amsa.
Da Yawa Dai Anama Jaruman Fina Finai Musanman Ma Mata Kallon Mutanen Banza. Inda Su Kuma Har Kullun Suke Nunawa Duniya Cewa Su Ba Na Banza Bane, Kuma Yawancin Abubuwan Da Suke Nunawa Suna Fadakarwa Ne Tare Da Nishadantarwa.
Ga Bidiyon Cikakken Hirar Da Ayi Da Jarumar.