Kannywood

Kyawawan Hotunan Daddy Hikima Tare Da Iyalansa

Kyawawan Hotunan Daddy Hikima (Abale) Tare Da Iyalansa Matarsa Da Yarsa. Bada Jimawa Ba Allah Ya Albarkaci Jarumin Nan Daddy Hikima Da Samun Qaruwa. Inda A Haifa Masa Yarinya, Wanda Yasama Diyartashi Sunan Mahaifiyarsa.

Adam Abdullahi. Wanda Afi Sani Da Daddy Hikima Jarumi Ne Da Tauraruwarsa Ta Haska Sosai, Tun Bayan Taka Rawar Da Yayi A Fina Finai Dasu Hada Da A DUNIYA, SANDA.

Back to top button
error: Content is protected !!