Ungategored

MUSIC: Yamu Baba – Wakar Sambisa 3

Yamu Baba Ft Zainab Sambisa – Wakar Sambisa 3 Song Mp3 Download

Wakar Sambisa Wakace Da Tayi Farin Jini Sosai Kuma Tayi Dadi Tare Da Ban Nishadantuwa. Domin Wakace Da Akayita Na Barkwanci Tsakanin Wani Saurayi (Yamu Baba) Da Wata Kyakyawar Budurwa (Zainab Usman Sambisa).

Wakar Ta Sami Bada Umarni Ne Daga Babban Mai Bada Umarni Na Garin Jos (Abubakar S. Shehu) Bisa Kamfaninsu Na 3SP.

DOWNLOAD NOW

Back to top button
error: Content is protected !!