MUSIC: Wakokin Namenj Download Audio
Wakokin Namenj Na Audio, Namenj Wani Shahararen Mawaki Ne, Dake Tashe Yanzun Wajen Musanman Ma Wajen Yan Mata Da Samari.
Wannan Mawaki Namenj Ya Dade Yana Launa Wakoki Ya Juyasu Ya Sanja Musu Kidi Sai Kuma Ya Sabuwar Rere Wata Wakar Tashi.
Kafin Yanzun Namenj Yana Juya WakoKin Yan Kudu Ne Ya Maidasu Zuwa Hausa, Ya Juya Wakokin Irin Nasu Adekunle Gold, Tecno, Dj Spinal, Burna Boy, Da Sauran Mawakan Kudu.
Yanzun Kuma Mawakin Yafi Karfi A Wajen Juya Wakokin Arewa Musanman Ma Wakokin Tsoffin Fina Finan Hausa, Kamar Su Sangaya, Makamashi, Sangandale, Sai Wata Rana, Fati Yar Adamawa, Katanga, Kugiya, Da Sauran Wasu Wakoki Da Dama.
Mun Zabo Muku Wasu Daga Ciki Domin Ku Samu Ku Sauke Domin Jin DadinKu.
Track List
- Namenj Sangaya
- Namenj Kugiya
- Namenj Masoyiya ta M Shareef
- Namenj Katanga
- Namenj Kiyafe Min
- Namenj Sai Wata Rana
- Namenj Mama Adam Zango
- Namenj Makamashi
- Namenj Sarmadan
- Namenj Tsuntsun Soyayya
- Namenj Mama Adam Zango
1 Namenj Sangaya
2. Namenj Kugiya
3. Namenj Masoyiya ta M Shareef
4. Namenj Katanga
5. Namenj Kiyafe Min
6. Namenj Mama Adam Zango
7. Namenj Makamashi
8. Namenj Sarmadan
9. Namenj Tsuntsun Soyayya
10. Namenj Sai Wata Rana