Ungategored

MUSIC: Wakokin Fresh Emir (Aku Mai Bakin Magana) Audio

Wakokin Fresh Emir (Aku Mai Bakin Magana) Audio Download Wannan Wasu Ne Daga Cikin Wakokin Matashin Mawaki Fresh Emir Wanda Akafi Sani Da Aku Mai Bakin Magana.

Wannan Mawakin Ba Bako Bane Domin Kuwa Yawancin Mutane Sun Sanshi Saboda Ire Iren Wakokin Da Yake Sakewa Ta Kowane Fanni Dayake Damun Al’ummar Mu A Yau.

Matashin Mawakin Dan Birnin Kano, Yazo Da Sabuwar Salon Wakokin Da Ba.a Fiya Jin Irinsu Ba, Saboda Ba Kowa Zaiyi Irinsu Ba, Saboda Mawaka Da Yawa Suna Jin Tsoron Taba Irin Wannan Fannin Wakokin,.

Mawaki Ya Tabo Fanni Da Dama Dake Damun Matasa, Attajirai, Yankasuwa, Almajirai, Talakawa, Malamam Jami’a Da Sauran Fanni Da Dama.

Mun Samu Mun Kawo Muku Wakokinsa Na Audio Saboda Yawanci Akanga Wakikinsa Na Gani Ne, Wato Video,

Ga Jerin Wakokin Damu Kawo Muku Na Episode Din A Yau, A Yau, Yana Yinsu Ne Episode Bayan Episode, Cikin Kowane Episode Yana Bayani Ne Sosai Game Da Abin Dake Faruwa..

Ku Sauke wakokin Domin Jin DadinKu.

Track List

1. Fresh Emir A Yau Episode 01 (Arewa) Aku Mai Bakin Magana

2. Fresh Emir A Yau Episode 02 (Fyade) Aku Mai Bakin Magana

3. Fresh Emir A Yau Episode 03 (Almajiri) Aku Mai Bakin Magana

4. Fresh Emir A Yau Episode 04 (Zaman Banza) Aku Mai Bakin Magana

5. Fresh Emir A Yau Episode 05 (Talla) Aku Mai Bakin Magana

6. Fresh Emir A Yau Episode 06 (Satan Yaran Musulmi) Aku Mai Bakin Magana

7. Fresh Emir A Yau Episode 07 (Shaye Shaye) Aku Mai Bakin Magana

8. Fresh Emir A Yau Episode 08 (Yan Kasuwa) Aku Mai Bakin Magana

9. Fresh Emir A Yau Episode 09 (Dan Riko) Aku Mai Bakin Magana

10. Fresh Emir A Yau Episode 10 (Marayu) Aku Mai Bakin Magana

11. Fresh Emir A Yau Episode 11 (Malaman Jami’a) Aku Mai Bakin Magana

12. Fresh Emir A Yau Episode 12 (Yaudara) Aku Mai Bakin Magana

2 Comments

Back to top button
error: Content is protected !!