Umar MB

MUSIC: Umar MB Rabuwa Song Mp3 Download

Sauke Sabuwar Wakar “Umar MB Rabuwa” Kamar Yanda Mawakin Ya Saba Sakan Zafafan Wakokin Soyyaya. Wannan Karon Akasin Hakan Ya Fitar.

Ita Dai Wakar Rabuwa, Wakace Da Yayita Game Da Halin Da Soyayya Ta Jefashi Inda Yayi Rashin Dace Da Samun Masoyiya.

Sauke Wakar Domin Jin Yanda Halin Daya Kasance A Ciki.

Download Now

Back to top button
error: Content is protected !!