Umar MB

MUSIC: Umar MB Nana Audio Song

Sabuwar Wakar Umar MB Nana, Wakar “Nana” Yayita Ne Ga Wata Yarinya Mai Sunan, Wakar Dai Tashi Tayi Dadi Sosai Musanman Ma Ganin Irin Baitocin Daya Rere Mata.

Sauke Wakar Domin Kuji Dadinta. Musanman Ma Ga Yan Mata Masu Sunan “Nana” Ko Kuma Saurayin Dake Da Budurwa Nana.

Download Now

Back to top button
error: Content is protected !!