Umar MB
MUSIC: Umar MB – Na Kulle Idanuna
Sauke Sabuwar Wakar Umar MB Mai Suna “Na Kulle Idanuna” Wakar Itama Zalla Na Soyayya Ne, Kamar Yanda Akasan Mawakin Yana Kokari Sosai Waje Kawo Ma Masoyansa Zafafan Wakokin Soyayya.
Sauke Wakar Ku Saurara.