Ungategored

MUSIC: Umar MB – Kin Bani So Ft. Shamsiyya Sadi

Farin Wata Sha Kallo Ep

Sauke Sabuwar Wakar Umar MB, Mai Suna “Kin Bani So” Wannan Wakar Tashi Yayita Ne Tare Da Tsohuwar Mawakiyar Nan. Shamsiyya Sadi’.

Wannan Wakar Dai Ta Soyayya Ce. Kamar Yanda Masoyan Wakokin Umar MB Da Masu Jin Wakokinsa, Sunsan Mawakin Yana Kokari Sosai Wajen Rairawa Da Sako Wakomin Soyayya.

Ku Sauke Wannan Wakar Tashi. Ku Saurara Domin Jin DadinKu.

DOWNLOAD MP3 NOW

 

Back to top button
error: Content is protected !!