Ungategored
MUSIC: Umar MB – Kece

Sauke Sabuwar Wakar Mawaki Umar MB Mai Suna “Kece” Wanann Sabuwae Waka Ce Da Mawakin Ya Saketa Domin Masoyansa A Matsayin Goron Sallah.
Wakar Dai Ta Soyayya Ce. Nasan Da Yawan Masoya Zasu So Ta, Sannan Kuma Zasuji Dadinta. Ku Sauketa Domin Jin DadinKu.




