E News

Yanda Rayuwar Muneerat Abdul Salam Ya Koma

Iskanci Baiyi Rana Ba! Kalli Yadda Rayuwar Munnerat Abdulsalam Ya Koma Abun Tausayi, Bayan Ire Iren Bidiyoyin Badalan Da Ta Dinga Wallafawa.

Shahararriyar Mai Siyar Da Maganin Matan Nan, Munerat Abdulsalam, Ta Shiga Halin Tsaka Mai Wuya Inda Cikin Lokaci Kalikan Rayuwar Na Matar Ya Sauya, Cikin Kwankin Nan Ne Wani Saurayinta Ya Laqada Mata Dukan Kawo Wuka.

Inda Ta Fito Cikin Yanayi Na Ban Tausayi Tana Bada Labarin Irin Abun Takaici Da Bakin Cikin Da Ya Faru Da Ita. Ko Batace Komai Ba. Kana Ganin Fuskarta Zakaga Yanayi Na Damuwa Inda Yake Damunta.

Ga Bidiyon Yanda Take Bada Labarin Abun Daya Faru Da Ita Anan.

https://youtu.be/8ZG9dlFtMac

Back to top button
error: Content is protected !!