M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Zeenaru 2020 Song
Sauke Sabuwar Wakar “Umar M Shareef Zeenaru 2020 Song” Cikin Kwanakin Nan Mawaki Umar M Shareef Ya Dage Da Sako Zafafan Wakoki Na Cikin Sabon Album Dinsa Wanda Yake Tafe Nan Bada Dadewa Ba “Umar M Shareef Yau Da Gobe Album.

Wannan Wakar Mai Taken Zeenaru. Wakace Zazzafa Daya Saketa, Sannan Wakar Ta Bada Ma,ana Sannan Kuma Ta Bada Duk Wani Abu Da Ake Bukata Game Da Wajen Wakokin Soyayya.
Sauke WaKar Domin Jin DadinKu.
I love you so much my oga Umar Ina Mika gaisuwata tare da fatan alkairi
Allah bless you and your family wonderful today