M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef “Zama DaKe” Latest Song

Kamar Da Wasa So Ya Shiga Zuciyata… 

A Ciki Yay NisaYa Samu Guri Ya KwantaBabu Mai CiresaTunda Ya Riga Ya Mallaketa. 

Zokiji Manuffata.. 

Muzan MiJi Da Mata.. 

Kece Zan Baiwa Kulata.. 

Ako Da Yaushe Ba Batun Gajiya.. 

Sabo Da Kauna. 

Na BaKi Kaina. 

Yadda Kika So Haka Za’ai. 

Ba Cin Amana. 

Idan Da Raina. 

Auren Ki Bani Canja Ra,ayi. 

Soyayya Ce Nake Miki Domin Allah.. 

Kema Kiyi Mini Bamu Samin Matsalaa.. 

KaunarKi Niyi Rowa. 

Bana Hadata Da Kowaa. 

Sai Inshiga Kushewa, Idan Na RasaKi Cikin Duniya..

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!