Ungategored
MUSIC: Umar M. Shareef – Yanayin Rayuwa Latest Song
Yanayin Rayuwa. Bazaisani In CanjaKi A Cikin Raiba, Tunda Baki Da Damuwa, Dake Zan Kare Rayuwata
Yanayin Rayuwa. Bazaisani In CanjaKa A Cikin Raiba, Tunda Baka Da Damuwa, Dakai Zan Kare Rayuwata.
Burin Zuciyaa. Bai Wuce Keba A Daure Aure,
Dadin Duniya, Dani Da Ke Mu Zamo A Tare,
Ko Ba Lafiya, GaninKi Zaisani Na Jure, Bare Kinci Kwalliya, A Take Zan WarKe Muita Tsere.
A Guna Kinfi Kowa, Lamba Guda In Zani Zana. Dake Zani Unguwa. Ban Shakka.