M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Ya Yan Baba New Song
Sabuwar Wakar Umar M Shareef Cikin Sabon Film Mai Suna ‘Ya ‘Yan Baba..
Ga Kadan Daga Cikin Bai TuKan Cikin WaKar
Komai Nada LokaciYan Mata.
Nidai Zanyi TsokaciDan Gata.
Duba Da Ban BanciNai Rata.
Ni Nake Sasu FargiciSui Kanta.
A Cikin Taro BaBu Yani.
A Gudu Ba Mai Kamani.
Kowa Yazo Ya Gaidani.
Auta Nice Gani
Anisha Anka Kirani
Ina Da Aji Inhar Kuka Dubeni
Akwai Wani Gaye Bashi Da Kunya Wai Shi Zai So Ni.
Ni Yar Babaaa.. Autar Babaaaa..