M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef – Tallafe Ni

Umar M Shareef

Sauke Wakar Umar M Sharef Mai Suna “Tallafe Ni” Wannan Wakar Tayi Dadi Sannan Ta Bada Abin Da Ake So Wato Kidan Wakar Ma Tayi Dadi Sosai.

Mawakin Shima Kwana Biyu Yayi Shiru, Inda Yanzun Harkokin Fina Finai Yasa A Gaba. Sai Dai Ba Laifi Tunda Yana Sakin Wakokinsa Daya Da Daya.

Sauke Wakar Cikin Wayoyinku Domin Kuji Dadinku.

DOWNLOAD MP3 NOW

Back to top button
error: Content is protected !!