M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Tabbas (Hafeez)
Wannan Shine Kadan Daga Cikin Baitocin WaKar Hafeez Mai Taken ‘Tabbas”
√ Soyayya Idan Har Ba Kece Ba .. Babu Macen Da Zan Ba Kauna Tabbass..
√ Kin Bijiro Da Soyayya Na Karba
√ Kinban Maddaran So Kumma Na Karbaa
√ Kin NarKe A Jikina Kinyo Saba
√ Indai GaKi Kuma Wa Zan Zaba
√ Kin Zauna Cikin Rai Ba CanjawaKece Alkawari Naso Ba Sabawa Tabbass..