M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – SarKi Goma Zamani Goma
SarKi Goma Zamani Goma
Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna “SarKi Goma Zamani Goma” Wannan Wakar Yayita Ne Daga Sabon Fim Din Kamfanin Abubakar Bashir Mai Shadda, Wanda Fim Din Yana Gab Da Fara Daukarsa.
Wakar Tayi Dadi Sosai. Sannan Nasan Da Yawa Masoya Zaku So Wannan Wakar.
Sauke Wakar Cikin WaklyoyinKu Domin Jin DadinKu.