M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Sannu Sarauniya
Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Sannu Sarauniya” Wakar Sannu Sarauniya, Wakace Da Umar M Shareef Yake Yabe Wata Mata Mai Suna Fatima.
Wannan Tasha Baitoci Sosai. Ga Kadan Daga Baitocin Wakar.
-Nagode Ma Rabbi Wanda Yayi Ni
– Yay Mini Baiwa A Cikin Zamani
-Innayi Zantuka A Saurare Ni
-Allah Kenan Kunji Arrahamani
-Na Gode Da Kyautukan Da Kayimin
-Nayi Shiri Ayau Inayin Waka
-Indaki Tambura Kudan Tattaka
– Umar M Shareef Da Babbar Harka
– Yau Zan Wake Jaruma San BarKa