M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Sai Malam 4+4
GareKu Masoya Mawaki Umar M Shareef, Ga Sabuwar WaKa Da Ya Rerawa BaBa Buhari , Tare Da Malam Nasir El Rufai, Dangane Da Zabe Mai Zuwa,
Wakar Yayi Tane Saboda Masoyansa Da Yawa Sun Jishi Shiru Akan Baima BaBa Buhari Da Malam Nasiru Waka Ba, Duk Da Cewa Zabe Ya Karato,
To Gatanan, Asha Sauraro Lfy