M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef “Rufin Asirin Allah” Latest Song
SauKar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Rufin Asirin Allah”
Maiyi Godiya Ga Allah Ya Dace Shi..
Shine Wanda Baya Kokawa A Rashi..
Yau Godiya Na Nuna Ko Gashi..
Kyauta Allahu Yaymin Kashi Kashi..
Babu Mai Sani Yin Fada, Don Kar Nai Rabuwa..
Kece Wacce Nai Bida A So Bani Dama..