M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – RanarKu Ce
Saukar Da Wakar Umar M Shareef Mai Taken “RanarKu Ce” Wakar Yayita Ne Ga Wasu Sabbin Aure ‘Wakar Aure’.
Wakar Tayi Dadi Sosai Domin Ya Kwarzanta Angon Da Amaryar Sosai, Ya Kumayi Amfani Da Solo Mai Dadi Wajen Hada Wakar ..
Asha Sauraro Lfy