M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef QurunQus Latest Song

Bayan Kammala Zaben Shugaban Kasa Dana Gwamnoni A Jihar Kaduna, Mawaki Umar M Shareef Ya Bugo Wata Zazzafar Waka, Ga Maigirma Gwamnan Jihar Kaduna, (Malam Nasir Ahmed Elrufai).

Wakar Yayi Tane Da Taken Sabon Maudu’in Da Malam Nairu Ya Fitar A Zaben Bana, Wato #MUSRU #KURMUS #QURUNGUS

Wakar Tayi Dadi Sosai, Saukar Da Ita Domin Jin DadinKu

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!