M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – NemanKi Nake
SauKar Da Wakar Umar M Shareef Mai Taken “NemanKi Nake” Daga Fim Din Sareena,
* NemanKi Nake Masoyiya, DubanKi Nake Aminiyata.
* Hannu Mu Rike Ba Wariya, Sam Karmu Sake Komai Wuya,
* Laifina Ne Laifina,
* Nina DauKa Na Daura A Kaina
* Ko A Ina Kike Nasan Kina Jina,
* Kizo Inda Nake Ki Biyo Sautin Muryana,
* NemanKi Nake Masoyiya, DubanKi Nake Aminiyata.