M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef Nadeeya

SauKar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef  Mai Suna Nadeeya Daga Sabon Fim Din Nadeeya .. Anfara DauKar Sabon Film Din Umar M Shareef Da Rahama Sadau

Kece Farin Cikina, Nadeeya Nadeeya … 

Nadeeya Kece Farin Cikina Uwar Gidata, Daga Ke Na Rufe Babu Zancen Amarya,.. 

Nadeeya Na Sami Wanda Ke Sona Da GasKia, Daga Ni Ya Rufe Babu Zancen Yayo Amarya, 

Nadeeya Kece Farin Cikina Na Ambato,  

Zuciya Da Hankali GareKi Sun Karkato, 

Ace Waye Zai Bada Zuciyar Shi, Saina Fito, 

Ni Soyayyar Da Nake Miki Bata Kwatantu .. 

Mun Kai Makura. In Kunji Bayanina A Rayuwata. 

Da Komai Ba a Musultani Kan Sonki Ban Kiba

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!