Audio VideoM Shareef

AUDIO & VIDEO: Umar M Shareef – Mallakinki (Remix)

 

Umar M Shareef – Mallakinki (Remix) Audio And Video Download 

Sauke Sabuwar Wakar Umar Umar M Shareef Mai Suna Mallakinki Remix, Wakar Da Yayita Na Remix Ne, Inda Ya Harhada Wasu Fitattun Wakokinsa Guri Guda Yayi Su.

Yayi Bidiyon Wakar Ne Tare Da Wasu Jarumai Mata, Inda Su Hada Da Maryam Yahaya, Maryam KK, Aisha Najamu, Zahra Aliyu, Momme Gombe, Khadija Mainumfashi.

Kalla Saurara Tare Da Sauke Wakar A Cikin WayoyinKu, Domin Jin DadinKu.

DOWNLOAD VIDEO NOW

audio Mallakinki Remix by Umar M Shareef

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!