M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef – Maimuna

Sauke Wakar “Umar M Shareef Maimuna” Wakar Maimuna Wakace Da Umar M Shareef Ya Rerata Ga Wata Sabuwar Jaririya Wacce Aka Haifa Mai Suna Maimuna.

Umar M Shareef Ya Yabe Wannan Jaririyar Domin Tasha Waka Sannan Tasa Yaba. Daga Karshe Kuma Ya Mata Fatan Allah Ya AlbarKaci Rayuwarta.

Nasan Da Yawanku Zakuso Jin Wannan Daddadar Wakar.

Sauke Wakar Ku Saurara.. Mun Dakko Muku Wannan Wakar Ne Daga Abdul Dan Hausa Shareef Studio YouTube Channel

DOWNLOAD NOW

Back to top button
error: Content is protected !!