M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Lamba
Sauke Sabuwar Wakar Umar M Sharef Mai Suna “Lamba” Daga Sabon Fim Mai Suna “Lamba” Wakar Mawakin Yayita Ne Domin Wannan Fim Din Da Aketa Maganarsa. Wanda Ya Tara Jarumai Da Dama A Cikinsa.
Cikin Jaruman Harda Shi Mawaki Umar M Shareef Din, Da Wasu Jaruman Dasu Hakada Da Ado Gwanja, Adam A Zango Da Sauran Manyan Jarumai.
Saurara Tare Da Sauke Wakar Na Lamba