M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef Laifina Ne Song 2019

SauKe Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Laifi Nane”  Yayi Wakar Ne Akan Wata Masoyiyarsa Da Ya Rabu Da Ita Bisa Wani Samun Matsala Da Ya Samu Da Budurwar Tashi, Sai Kuma Daga Baya Ya Gane Ashe Laifin Ba Nata Bane,,.. Laifin Nashi Ne, Sai Daga Baya Ya Koma I Zuwa Gareta Domin Ya Roki Afuwanta Akan Ta Yafe Masa Bisa Kuskuren Da Ya Mata…

Ga Kadan Daga Baitocin Wakokin

– Nai Miki Laifi Yau Nazo Ina Neman Afuwa

– KarKi Tafi Nidai Ki Mini Koda DaQuwa

– Hakane Zayafi Zai Ragemini Saukin Damuwa

– Na Riga Na Tafi Bana Jin Masu Kururuwa

– Afuwanki  Nai Nema Taimaka Ki Ban Dama.

– Hannunki In Kama Yau Tunda Na Gane Laifina.

– Laifina Ne, Nagane Laifi Na Ne..

– Barni Na Ganki, Kar Zuciyata Ta Kone.

– Ki Yafemin Yafe, Afuwa Kiyi Min.

– Bazan Warke Ba Sai In Kin Tankamin…


Back to top button
error: Content is protected !!