M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Lagwada (Prod By Selebobo)
Umar M Shareef Ya Saki Sabuwar Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Lagwada” Wannan Wakar Tayi Lagwada Sosai, Inda Shahararren Mawakin Kudi Wato Selebobo Ya Dauki Nauyin Wakar.
Saurare Wakar Sannan Ku Sauketa Cikin WayoyinKu
Assalam Alaikum.
Don Allah ta yaya za’ayi in iya sauke waka na a nan Hausamini ?
Kawai Ka Taba Kan Download Now.