Kannywood

Meyasa Mata Sunfi Son Tsinan Nun Maza

Jaruma Nafisa Abdullahi Tayi Wata Tambaya Mai Zafi, Game Da Mata.. Sannan Tana Bukatar AmsarKu, Tambayar Nata Shine.

Wai Meyasa Mata Mata Basa Son Mazaje Na Gari, Sunfi Son Tsinan Nun Maza Wanda Zasu Dinga Gallaza Musu Azaba.”

Nafisan Tayi Bayanin Ne A Wani  Gajeran Video, Shiga Nan Domin Kallon Videon Nata.

Back to top button
error: Content is protected !!