M Shareef
MUSIC: Umar M SHareeF Kinzamo Hanta Da Jini
* Kinzama Hanta Da Jini Soyayya Ce Ta SaKa Soyayya Kan GasKia Abadan BataMutuwa
* Munzama Hanta Da Jini Abadan Bata Mutuwa
* Hannuna Rike Yanmata Ke Nai Hari
* Zan Zauna Dake Alkawari Ni Nayi Shiri
* Inhar BabuKe Gwara Ku Kaini Cikin Kabari
* Nai Dogon Nazari Nagane Hadinmu Dake Shi Zaifi Dai Dai