M Shareef
MUSIC: Umar M. Shareef – Ki Zamo Bugun Zuciyata
Ki Zamo Bugun Zuciyata Inbabu Ke, Rayuwa Bazan Yita Ba Cikin Duniya,
* Tafiya Cikin Ayeri NaganoKi
* Nai Kama Da Almajiri, RokonKi
* Nai Shirin Bugun Tambari, AurenKi
* Na RasaKi Kwai Haddari Zaman Duniya,
* Babu Wadda Zanso Kamar Ke,
* Acikin Zuciyata Akwai Ke,
* Murmishi Daban Ne Da Yaqe