M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Ke Nafi Kauna 2019 Songs
SauKar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Ke Nafi Kauna” Ga Kadan Daga BaituKan Wakar,
Ke Nafi Kauna Cikin Raina Kin Sani,.
Ko A Idona Ki Duba Za Ki Gani,.
Safe Da Yamma Da KaunarKi Nake Yini,.
So Kika Bani Yasa Munyi Kamanni,.
Baki Da Raini, Kinyo Dacen TarBiya,.
Ke Na Rike Tal Guda Daya Bana Dadi,.
Kyan Kallo Sam Ba Hadi,.
Ta Zarce Gwal, In Kalleta Inyo Dadi,.
Ta Cika Tai Fal, Hakoranta Fara Sal,.
Ina Rasa Yanayi Idan Tai Min Dariya,..